ha_tq/psa/62/11.md

8 lines
215 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Mene ne Dauda ya ji da Allah yayi magana?
Dauda yaji cewa iko na Allah ne.
# Ma wane ne alƙawarin aminci take?
Ubangiji a gare ka alƙawarin gaskiya yake. Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi.