ha_tq/psa/36/01.md

8 lines
216 B
Markdown

# Yaya zunubi ke magana a cikin zuciyar mai mugunta?
Zunubi na magana kamar jawabi cikin zuciyar mugun mutum.
# Yaya mugun mutum yake ta'azantar da kansa?
Yana tunani cewa ba za a tonu zunubansa ba kuma a ƙi su.