# Yaya zunubi ke magana a cikin zuciyar mai mugunta? Zunubi na magana kamar jawabi cikin zuciyar mugun mutum. # Yaya mugun mutum yake ta'azantar da kansa? Yana tunani cewa ba za a tonu zunubansa ba kuma a ƙi su.