ha_tq/psa/36/01.md

216 B

Yaya zunubi ke magana a cikin zuciyar mai mugunta?

Zunubi na magana kamar jawabi cikin zuciyar mugun mutum.

Yaya mugun mutum yake ta'azantar da kansa?

Yana tunani cewa ba za a tonu zunubansa ba kuma a ƙi su.