ha_tq/psa/23/05.md

8 lines
164 B
Markdown

# Mene ne Yahweh yake shiryawa a gaban Dauda?
Yahweh ya shirya teburi a gabar fuskar makiyan Dauda.
# Mene ne Yahweh ya shafe?
Yahweh ya shafe kan Dauda da mai.