ha_tq/psa/23/05.md

164 B

Mene ne Yahweh yake shiryawa a gaban Dauda?

Yahweh ya shirya teburi a gabar fuskar makiyan Dauda.

Mene ne Yahweh ya shafe?

Yahweh ya shafe kan Dauda da mai.