# Mene ne Yahweh yake shiryawa a gaban Dauda? Yahweh ya shirya teburi a gabar fuskar makiyan Dauda. # Mene ne Yahweh ya shafe? Yahweh ya shafe kan Dauda da mai.