ha_tq/psa/123/01.md

8 lines
215 B
Markdown

# Zuwa ga wane ne marubuci ya ɗaga idanunsa?
Marubuci ya ɗaga idonsa ga wanda yake bisa kursiyi a sammai.
# Har yaushe ne idanun mutane na duban Yahweh Allahnsu?
Suna duban Yahweh har sai ya nuna masu jinƙai.