# Zuwa ga wane ne marubuci ya ɗaga idanunsa? Marubuci ya ɗaga idonsa ga wanda yake bisa kursiyi a sammai. # Har yaushe ne idanun mutane na duban Yahweh Allahnsu? Suna duban Yahweh har sai ya nuna masu jinƙai.