ha_tq/psa/123/01.md

215 B

Zuwa ga wane ne marubuci ya ɗaga idanunsa?

Marubuci ya ɗaga idonsa ga wanda yake bisa kursiyi a sammai.

Har yaushe ne idanun mutane na duban Yahweh Allahnsu?

Suna duban Yahweh har sai ya nuna masu jinƙai.