|
# Don wane ne Dauda zai ce, "Bari salama ta kasance a cikin ki."?
|
|
|
|
Dauda ya ce wannan domin albarkacin 'yan'uwansa da abokaisa.
|
|
|
|
# Don mene ne Dauda ya ce zai yi addu'a domin Yerusalem?
|
|
|
|
Za ya yi addu'a domin alheri Yerusalem domin albarkacin gidan Yahweh.
|