# Don wane ne Dauda zai ce, "Bari salama ta kasance a cikin ki."? Dauda ya ce wannan domin albarkacin 'yan'uwansa da abokaisa. # Don mene ne Dauda ya ce zai yi addu'a domin Yerusalem? Za ya yi addu'a domin alheri Yerusalem domin albarkacin gidan Yahweh.