ha_tq/psa/122/08.md

257 B

Don wane ne Dauda zai ce, "Bari salama ta kasance a cikin ki."?

Dauda ya ce wannan domin albarkacin 'yan'uwansa da abokaisa.

Don mene ne Dauda ya ce zai yi addu'a domin Yerusalem?

Za ya yi addu'a domin alheri Yerusalem domin albarkacin gidan Yahweh.