ha_tq/pro/06/06.md

8 lines
172 B
Markdown

# Me ya kamata rago ya yi nazari a kai?
Ya kamata rago ya yi nazari akan Tururuwa.
# Me Tururuwa ke yi da damina?
Da damina, Tururuwa na shiri da kuma ajiyan abincinsa.