# Me ya kamata rago ya yi nazari a kai? Ya kamata rago ya yi nazari akan Tururuwa. # Me Tururuwa ke yi da damina? Da damina, Tururuwa na shiri da kuma ajiyan abincinsa.