ha_tq/pro/06/06.md

172 B

Me ya kamata rago ya yi nazari a kai?

Ya kamata rago ya yi nazari akan Tururuwa.

Me Tururuwa ke yi da damina?

Da damina, Tururuwa na shiri da kuma ajiyan abincinsa.