ha_tq/pro/01/01.md

8 lines
261 B
Markdown

# Wanene marubucin wannan misalai?
Sulemanu, sarkin Isra'ila, ne marubucin wannan misalai.
# Ta yaya ne waɗannan misalai suke koyar wa mutane su yi rayuwa?
Waɗannan misalai na koyar da mutane su yi rayuwa ta wurin yin abin da ke daidai, gaskiya da adalci.