# Wanene marubucin wannan misalai? Sulemanu, sarkin Isra'ila, ne marubucin wannan misalai. # Ta yaya ne waɗannan misalai suke koyar wa mutane su yi rayuwa? Waɗannan misalai na koyar da mutane su yi rayuwa ta wurin yin abin da ke daidai, gaskiya da adalci.