ha_tq/pro/01/01.md

261 B

Wanene marubucin wannan misalai?

Sulemanu, sarkin Isra'ila, ne marubucin wannan misalai.

Ta yaya ne waɗannan misalai suke koyar wa mutane su yi rayuwa?

Waɗannan misalai na koyar da mutane su yi rayuwa ta wurin yin abin da ke daidai, gaskiya da adalci.