ha_tq/php/04/18.md

8 lines
288 B
Markdown

# Yaya Allah ke kallon Kyautar da Filibiyawa suka yi wa Bulus?
Allah ya ji dadi da sadaukarwar da Filibiyawa suka yi wa Bulus.
# Menene Bulus ya ce Allah zai yi wa Filibiyawa?
Bulus ya ce Allah zai wadata kowace bukatar Filibiyawa daga cikin yawar daukakarsa da take ga Almasihu Yesu.