ha_tq/php/04/18.md

288 B

Yaya Allah ke kallon Kyautar da Filibiyawa suka yi wa Bulus?

Allah ya ji dadi da sadaukarwar da Filibiyawa suka yi wa Bulus.

Menene Bulus ya ce Allah zai yi wa Filibiyawa?

Bulus ya ce Allah zai wadata kowace bukatar Filibiyawa daga cikin yawar daukakarsa da take ga Almasihu Yesu.