# Yaya Allah ke kallon Kyautar da Filibiyawa suka yi wa Bulus? Allah ya ji dadi da sadaukarwar da Filibiyawa suka yi wa Bulus. # Menene Bulus ya ce Allah zai yi wa Filibiyawa? Bulus ya ce Allah zai wadata kowace bukatar Filibiyawa daga cikin yawar daukakarsa da take ga Almasihu Yesu.