ha_tq/phm/01/10.md

16 lines
397 B
Markdown

# A wane lokaci ne Bulus ya zama uban Unisimus?
Bulus ya zama Uban Onisimus a lokacin da yake kurkuku.
# Menene Bulus ya yi da Unisimus?
Bulus ya aike Onisimus ya koma zuwa ga Philimon.
# A ina Bulus ya ke a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar?
Bulus yana kurkuku ne a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar
# Menene Bulus zai so Unisimus ya iya yi?
Bulus zai so Unisimas ya iya taimakonsa.