# A wane lokaci ne Bulus ya zama uban Unisimus? Bulus ya zama Uban Onisimus a lokacin da yake kurkuku. # Menene Bulus ya yi da Unisimus? Bulus ya aike Onisimus ya koma zuwa ga Philimon. # A ina Bulus ya ke a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar? Bulus yana kurkuku ne a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar # Menene Bulus zai so Unisimus ya iya yi? Bulus zai so Unisimas ya iya taimakonsa.