ha_tq/phm/01/10.md

397 B

A wane lokaci ne Bulus ya zama uban Unisimus?

Bulus ya zama Uban Onisimus a lokacin da yake kurkuku.

Menene Bulus ya yi da Unisimus?

Bulus ya aike Onisimus ya koma zuwa ga Philimon.

A ina Bulus ya ke a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar?

Bulus yana kurkuku ne a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar

Menene Bulus zai so Unisimus ya iya yi?

Bulus zai so Unisimas ya iya taimakonsa.