ha_tq/phm/01/08.md

229 B

A ina Bulus yake a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar?

Bulus yana kurkuku a lokacin da rubuta wannan wasiƙar.

Me ya sa Bulus ke tambayar Filimon wani abu maimakon bashi umurni?

Bulus yana tambayar Filimon saboda kauna.