# A ina Bulus yake a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar? Bulus yana kurkuku a lokacin da rubuta wannan wasiƙar. # Me ya sa Bulus ke tambayar Filimon wani abu maimakon bashi umurni? Bulus yana tambayar Filimon saboda kauna.