ha_tq/phm/01/08.md

8 lines
229 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# A ina Bulus yake a lokacin da ya rubuta wannan wasiƙar?
Bulus yana kurkuku a lokacin da rubuta wannan wasiƙar.
# Me ya sa Bulus ke tambayar Filimon wani abu maimakon bashi umurni?
Bulus yana tambayar Filimon saboda kauna.