ha_tq/oba/01/10.md

8 lines
306 B
Markdown

# Don menene za a rufe Edom da kunya a kuma datse ta har abada?
Za'a rufe Edom da kunya a kuma datse ta har abada saboda ta'adancin da ka yi wa ɗan'uwanka Yakubu.
# Menene ya faru a ranar da Edom ta tsaya a ware daga Yakuba?
A wannan ranar, baƙi sun shiga kofofin Urushalima su kuma kwashe dukiyarsa.