ha_tq/oba/01/10.md

306 B

Don menene za a rufe Edom da kunya a kuma datse ta har abada?

Za'a rufe Edom da kunya a kuma datse ta har abada saboda ta'adancin da ka yi wa ɗan'uwanka Yakubu.

Menene ya faru a ranar da Edom ta tsaya a ware daga Yakuba?

A wannan ranar, baƙi sun shiga kofofin Urushalima su kuma kwashe dukiyarsa.