# Don menene za a rufe Edom da kunya a kuma datse ta har abada? Za'a rufe Edom da kunya a kuma datse ta har abada saboda ta'adancin da ka yi wa ɗan'uwanka Yakubu. # Menene ya faru a ranar da Edom ta tsaya a ware daga Yakuba? A wannan ranar, baƙi sun shiga kofofin Urushalima su kuma kwashe dukiyarsa.