ha_tq/neh/02/11.md

195 B

A lokacin da Nahemiya da ya tashi da dare, wanene ya gaya wa abinda Allah yasa a zuciyar sa ya yi wa Urshalima?

Nahemiyah bai gaya wa kowa ba abinda Allah yasa a zuciyarsa ya yi wa Urshalima.