# A lokacin da Nahemiya da ya tashi da dare, wanene ya gaya wa abinda Allah yasa a zuciyar sa ya yi wa Urshalima? Nahemiyah bai gaya wa kowa ba abinda Allah yasa a zuciyarsa ya yi wa Urshalima.