ha_tq/neh/02/11.md

4 lines
195 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# A lokacin da Nahemiya da ya tashi da dare, wanene ya gaya wa abinda Allah yasa a zuciyar sa ya yi wa Urshalima?
Nahemiyah bai gaya wa kowa ba abinda Allah yasa a zuciyarsa ya yi wa Urshalima.