ha_tq/mrk/03/03.md

225 B

Wace tambaya ne Yesu ya yi wa mutane game da ranar asabar?

Yesu ya tambayi mutanen ko ya na kan doka a yi abu mai kyau ko lahani a ranar asabar?

Ta yaya mutanene suka ansa tambayar da Yesu ya yi?

Mutanen sun yi shuru.