ha_tq/mrk/03/03.md

8 lines
225 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wace tambaya ne Yesu ya yi wa mutane game da ranar asabar?
Yesu ya tambayi mutanen ko ya na kan doka a yi abu mai kyau ko lahani a ranar asabar?
# Ta yaya mutanene suka ansa tambayar da Yesu ya yi?
Mutanen sun yi shuru.