# Wace tambaya ne Yesu ya yi wa mutane game da ranar asabar? Yesu ya tambayi mutanen ko ya na kan doka a yi abu mai kyau ko lahani a ranar asabar? # Ta yaya mutanene suka ansa tambayar da Yesu ya yi? Mutanen sun yi shuru.