ha_tq/luk/02/22.md

4 lines
175 B
Markdown

# Don me Yusufu da Maryamu sun kawo jariri Yesu haikali a Urushalima?
Sun kawo shi haikali su mika shi ga Ubangiji su kuma yi hadaya bisa ga abin da aka fada a dokokin Musa.