# Don me Yusufu da Maryamu sun kawo jariri Yesu haikali a Urushalima? Sun kawo shi haikali su mika shi ga Ubangiji su kuma yi hadaya bisa ga abin da aka fada a dokokin Musa.