ha_tq/luk/02/22.md

175 B

Don me Yusufu da Maryamu sun kawo jariri Yesu haikali a Urushalima?

Sun kawo shi haikali su mika shi ga Ubangiji su kuma yi hadaya bisa ga abin da aka fada a dokokin Musa.