ha_tq/lev/09/22.md

500 B

Bayan da Haruna yayi baye-bayen kamar yadda Musa ya ce a yi, Menene Haruna yayi wa mutanen?

Bayan da Haruna yayi baye-bayen, ya daga hannunsa ya albarkace mutanen.

Menene ya faru sa'adda ɗaukakar Yahweh ya bayyana wa mutanen?

Sa'adda ɗaukakar Yahweh ya bayyana wa mutanen,wuta ta fito ta cinye baikon ƙonawar da kitsen dake kan bagadin.

Menene mutanen suka yi sa'adda wutan ta fito daga Yahweh?

Sa'adda wutan ta fito daga Yahweh, sai mutanen suka yi ihu suka kwanta fuskokinsu a ƙasa.