ha_tq/lev/09/22.md

12 lines
500 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Bayan da Haruna yayi baye-bayen kamar yadda Musa ya ce a yi, Menene Haruna yayi wa mutanen?
Bayan da Haruna yayi baye-bayen, ya daga hannunsa ya albarkace mutanen.
# Menene ya faru sa'adda ɗaukakar Yahweh ya bayyana wa mutanen?
Sa'adda ɗaukakar Yahweh ya bayyana wa mutanen,wuta ta fito ta cinye baikon ƙonawar da kitsen dake kan bagadin.
# Menene mutanen suka yi sa'adda wutan ta fito daga Yahweh?
Sa'adda wutan ta fito daga Yahweh, sai mutanen suka yi ihu suka kwanta fuskokinsu a ƙasa.