# Menene firistocin zasu yi da jinin bijimin?
Firistocin zasu miƙa jinin su yayyafa shi a kan bagadi wanda yake a bakin ƙofar rumfar taruwa.