# Menene firistocin zasu yi da jinin bijimin? Firistocin zasu miƙa jinin su yayyafa shi a kan bagadi wanda yake a bakin ƙofar rumfar taruwa.