ha_tq/lev/01/05.md

144 B

Menene firistocin zasu yi da jinin bijimin?

Firistocin zasu miƙa jinin su yayyafa shi a kan bagadi wanda yake a bakin ƙofar rumfar taruwa.