ha_tq/jud/01/20.md

8 lines
330 B
Markdown

# Ta yaya ne ƙaunatattun suke gina kansu da kuma yin adu'a?
ƙaunatattun suna gina kansu a cikin bangaskiyar su mafi tsarki, da yin adu'a a cikin Ruhu mai Tsarki.
# Menene Kaunatatun za su ajiye kansu a ciki, kuma su nema?
Kaunatatun za su ajiye kansu a ciki, su kuma nemi kaunar Allah, da kuma jinkan Ubangiji Yesu Almasihu.