ha_tq/jud/01/20.md

330 B

Ta yaya ne ƙaunatattun suke gina kansu da kuma yin adu'a?

ƙaunatattun suna gina kansu a cikin bangaskiyar su mafi tsarki, da yin adu'a a cikin Ruhu mai Tsarki.

Menene Kaunatatun za su ajiye kansu a ciki, kuma su nema?

Kaunatatun za su ajiye kansu a ciki, su kuma nemi kaunar Allah, da kuma jinkan Ubangiji Yesu Almasihu.