# Ta yaya ne ƙaunatattun suke gina kansu da kuma yin adu'a? ƙaunatattun suna gina kansu a cikin bangaskiyar su mafi tsarki, da yin adu'a a cikin Ruhu mai Tsarki. # Menene Kaunatatun za su ajiye kansu a ciki, kuma su nema? Kaunatatun za su ajiye kansu a ciki, su kuma nemi kaunar Allah, da kuma jinkan Ubangiji Yesu Almasihu.