|
# Wanene ya yi maganganu a lokacin da ya wuce game da izgillai?
|
|
|
|
Manzannin Ubangiji Yesu Almasihu suka fada a da akan izgilai.
|
|
|
|
# Menene gaskiya game da izgilai waɗanda suke bin muguwar sha'awarsu, waɗanda ke sa rabuwa da sha'awa?
|
|
|
|
Ba su da ruhu mai tsarki
|