# Wanene ya yi maganganu a lokacin da ya wuce game da izgillai? Manzannin Ubangiji Yesu Almasihu suka fada a da akan izgilai. # Menene gaskiya game da izgilai waɗanda suke bin muguwar sha'awarsu, waɗanda ke sa rabuwa da sha'awa? Ba su da ruhu mai tsarki